[ { "title": "Mene ne mutanen Allah za su yi idan Allah falkar sa su?", "body": "Mutanen Allah za su yi farinciki." }, { "title": "Mene ne marubucin yake roƙon Allah ya nuna kuma ya ba wa mutanensa?", "body": "Ya roƙi Yahweh ya nuna alƙawarinsa mai aminci kuma ya bada cetonsa." } ]