[ { "title": "Mene ne Yahweh yayi domin arzikin Yakubu?", "body": "Yahweh ya nuna wa ƙasarsa tagomashi kuma ya dawo da lafiya da arzikin Yakubu." }, { "title": "Mene ne Yahweh yayi a kan zunuban mutanensa?", "body": "Ya yafe mutanensa kuma ya rufe zunubansu." } ]