[ { "title": "Mene ne gãdo ne da kuma lada ne daga Yahweh?", "body": "'Ya'ya gãdo ne kuma ɗiyan mahaifa lada ne daga Yahweh." }, { "title": "Mene ne 'ya'yan ƙuruciyar mutum suna kamar?", "body": "'Ya'ya suna kamar kibiyoyi a hannun mayaƙi. " }, { "title": "Yaushe ne albarkar mutumin da yake da kwarinsa cike da 'ya'ya, ba zai sha kunya ba?", "body": "Ba zai sha kunya ba sa'ad da ya fuskanci maƙiyansa a ƙofa." } ]