[ { "title": "Don mene ne Yahweh yayi fushi ya kai hari wa Isra'ila cikin fushinsa?", "body": "Yahweh yayi fushi domin ba su gaskata Allah ba basu kuma dogara ga cetonsa ba." } ]