[ { "title": "Mene ne duwatsu da tuddai suka yi sa'ad da Isra'ilawa suka zo kasan?", "body": "Duwatsu suka yo tsalle kamar raguna, kuma tuddai suka yi tsalle kamar 'yan raguna." } ]