[ { "title": "Mene ne Yahweh zai dinga a ransa koyaushe?", "body": "Zaya tuna a ransa alaƙwarinsa koyaushe." }, { "title": "Yaya Yahweh ya nuna ayyukansa a cike da iko ga mutanensa?", "body": "Ya nuna ayyukansa a cike da iko ga mutanensa ta wurin basu gãdon al'ummai." } ]