[ { "title": "Wane ne Ubangiji ya shafe?", "body": "Ubangiji ya shafe sarkinsa a Sihiyona, a dutsensa mai sarki." }, { "title": "Wane umurni ne Yahweh ya ba wa marubucin?", "body": "Yahweh yace, \"kai dana ne! wannan rana na zama mahaifinka.\"" } ]