[ { "title": "A kan mene ne Yahweh ba ya jin daɗin kuma ba ya dogara akan?", "body": "Yahweh ba ya jin daɗin ƙarfin doki kuma ba ya dogara ga ƙarfin mutum." }, { "title": "Akan mene ne Yahweh yana jin daɗi?", "body": "Yahweh yana jin daɗin waɗanda suke girmama shi, waɗanda suka kafa begensu akan amintaccen alƙawarinsa." } ]