[ { "title": "Menene marubucin ke rokon Allah ya yi?", "body": "Y ana rokon Allah ya dawo da su, ya haskaka fuskarsa a kansu kuma ya cece su." }, { "title": "Menene amsar yahweh a lokacin da mutanensa suka yi addu'a?", "body": "Ya yi fushi da mutanensa a lokacin da suka yi addu'a." } ]