[ { "title": "Me ya sa ya kamata ƙasashe suyi murna da waƙa?", "body": "Ya kamata ƙasashe suyi murna da waƙa domin Allah zai hukunta mutane tare da adalci kuma yayi mulkin ƙasashen duniya." }, { "title": "Me ya sa duniya ta bayar da girbin ta?", "body": "Duniya ta bayar da girbinta domin Allah ya albarkaci mutane." } ]