[ { "title": "A ina ne Dauda zai bada godiya ga Ubangiji?", "body": "Dauda zai bada godiya ga Ubangiji cikin mutane." }, { "title": "A ina ne Dauda zai yi wakar yabo ga Ubangiji?", "body": "Dauda zai yi wakar yabo ga Ubangiji cikin al'ummai." }, { "title": "A ina ne Dauda yace jinƙan Allah ya ɗaukaka?", "body": "Dauda yace jinkan Allah ya daukaka a kan dukkan duniya." } ]