[ { "title": "Ma wanene Dauda ya ce yayi zunubi?", "body": "Y ce yayi wa Allah zunubi, kuma wa Allah kaÉ—ai." }, { "title": "A wane lokaci ne Dauda ya ce zunubinsa ya fara?", "body": "Ya ce an haife shi a cikin zunubi, kuma a lokacin da mamarsa ta haife shi, yana cikin zunubi." } ]