[ { "title": "Mene ne Isra'ila za su iya yi cikin Allah?", "body": "Zasu tura maƙiyansu kuma zasu tattakesu cikin sunan Allah." }, { "title": "Cikin mene ne maruɓucin ba zai dogara ba?", "body": "Ba zaya dogara da kurinsa ba, ko takobinsa ya cece shi." } ]