[ { "title": "Yaya Dauda yake son Yahweh ya amsa masa addu'arsa?", "body": "Ya roki Yahweh ya dube shi, ya amsa masa, kuma ya bashi haske ga idanuwansa." }, { "title": "Mene ne Dauda ke tsoro zai faru idan Yahweh bai amsa masa ba? ", "body": "Dauda na tsoro zai yi barci cikin mutuwa." }, { "title": "Mene ne Dauda baya son abokan gabansa su fada a kansa?", "body": "Baya so su ce sun yi nasara a kansa kuma sun yinjaye abokan gabansu." }, { "title": "Me zai faru idan an yi nasara a kan Dauda?", "body": "Abokan gabansa za su murna saboda faduwarsa." } ]