[ { "title": "Mene ne farkon hikima?", "body": "Girmama Yahweh shi ne farkon hikima." }, { "title": "Mene ne waɗanda suke aikata umarnin Yahweh suna da shi?", "body": "Waɗanda suke aikata umarninsa suna da fahimta mai kyau." } ]