[ { "title": "Wane ne marubuci ya gayyata ya yi ihu da farinciki ga Yahweh?", "body": "Ya gayace dukkan duniya ta yi ihu farinciki ga Yahweh." }, { "title": "Yaya ya kamata mutane su zo gaban Yahweh?", "body": "Su zo gabansa da waƙoƙin farinciki. " } ]