[ { "title": "Mene ne mugun mutum ke fada a zuciyarsa a kan Allah?", "body": "Mugun mutum na cewa, \"Allah ya manta; ya rufe fuskarsa; ba zai damu ya duba ba.\"" }, { "title": "Yaya murubucin yake so Yahweh ya mai da martani ga mugun mutum?", "body": "Yana so Yahweh ya daga hannunsa cikin hukunci kuma kar ya manta da waÉ—anda ake tsanantawa." } ]