[ { "title": "Yaya Dauda yake kamanta abokan gaban shi?", "body": "Dauda yana kamanta abokan gabansa a matsayin wanda babu gaskiya a bakinsu, cikinsu mugunta ne, makogwaronsu kamar budadden kabari kuma sai lallaba a kan harshesu." }, { "title": "Mene ne Dauda yake rokan Allah yayi wa abokan gabansa sabili da yawan zunubansu a gaban Allah?", "body": "Dauda na rokan Allah ya bayyana cewa abokan gabansa masu laifi ne." } ]