[ { "title": "Don me Dauda zai zo cikin gidan Yahweh?", "body": "Dauda zai zo gidan Yahweh domin girman alkawarin Yahweh mai aminci" }, { "title": "Ta yaya Dauda zai rusuna ta wurin haikalin Yahweh mai tsarki?", "body": "Dauda zai rusuna cikin girmamawa." }, { "title": "Don me Dauda ya roki Ubangiji ya bida shi cikin aminci?", "body": "Dauda ya roki Ubangiji ya bida da shi cikin amincin ubangiji domin abokan gaban Dauda." } ]