[ { "title": "Mene ne Dauda ya roki Yahweh ya yi wa abokan ganasa?", "body": "Ya roƙi Yahweh ya tashi, ya kai tari wa abokan gabansa kuma ya jefar da su a kasa a kan fuskokinsu" }, { "title": "Daga hannun waye ne Dauda yake rokan Yahweh ya cece shi? ", "body": "Yana rokan Yahweh ya cece daga mutanen wannan duniya wadanda arzikin a cikin wannan rayuwa ne kaɗai." }, { "title": "Yaya Yahweh zai tanada wa waɗanda yake kauna?", "body": "Yahweh zai cika su da arziki kuma za su zama da 'ya'ya dayawa wanda zasu bar wadatarsu ga 'ya'yansu" } ]