[ { "title": "Mene ne Dauda yake so ya zo daga Sihiyona?", "body": "Dauda yana son ceton Isra'ila ya zo daga Sihiyona." }, { "title": "Yaushe Yakubu zai yi murna kuma Isra'ila su yi farinciki?", "body": "Sa'ad da Yahweh ya dawo da mutanensa daga bauta." } ]