[ { "title": "Don me wadanda basu kiran sunan Yahweh sun razana da fargaba?", "body": "Sun razana da fargaba domin Allah yana tare da taruwar adalai." }, { "title": "Wane ne mafakar matalaucin mutum?", "body": "Yahweh ne mafakarsa." } ]