[ { "title": "Yaushe ne marubuci yace Yahweh yayi alƙawari da Isra'ila?", "body": "Marubuci ya ce Yahweh ya faɗi wannan alƙawarin lokaci da Isra'ila suke kaɗan a lissafi, 'yan kima sosai." } ]