[ { "title": "Wane ne kaɗai yake abubuwan al'ajibi?", "body": "Allah ne kaɗai yake yin abubuwa al'ajibi." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya koya masa?", "body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya koya masa hanyoyinsa." }, { "title": "Mene ne zai faru idan Yahweh ya koya wa Dauda?", "body": "Dauda zai yi tafiya cikin gaskiyar Yahweh." }, { "title": "Mene ne Dauda yace wa Yahweh yayi?", "body": "Dauda zai yabi Allah kuma ya ɗaukaka sunan Allah har abada." } ]