[ { "title": "Don me ne marubucin ya fada wa Isra'ila suyi bege cikin Yahweh? ", "body": "Yahweh yana cike da jinƙai, yana da nufin gafartawa sosai, kuma shi ne wanda zai fanshi Isra'ila daga dukkan zunubansu." } ]