[ { "title": "Ma wane ne Dauda yace za a bada ƙarfi?", "body": "Dauda ya furta ƙarfi ga Allah." }, { "title": "Mene ne Allah ke ba wa mutanensa?", "body": "Yana bada ƙarfi da iko wa mutanensa." } ]