[ { "title": "Mene ne maƙiyan Dauda ke yi da kalmominsa?", "body": "Su na murda kalmominsa." }, { "title": "Wanne tunani ne maƙiyan Dauda ke yi a kansa?", "body": "Dukkan tunaninsu a kan Dauda na mugunta ne." } ]