[ { "title": "Mene ne yakan faru in Yahweh bai gina gida ba kuma bai yi tsaron birni ba?", "body": "Sa'ad da Yahweh bai yi gina gida ba masu gini su n yi aikin banza kuma in da Yahweh bai yi tsaron birnin ba masu tsaron suna tsayawa tsaro a banza. " }, { "title": "Mene ne Yahweh ke bada wa masu ƙaunarsa? ", "body": "Yahweh na ba masu ƙaunarsa barci." } ]