[ { "title": "Mene ne ya faru da mutane masu bauta wa Yahweh?", "body": "Masu albarka ne waɗanda ke tafiya cikin hasken Yahweh, su na murna da sunan Yahweh kuma su na ɗaukaka amincin Yahweh." } ]