[ { "title": "Yaya Dauda yake kwatanta Allah?", "body": "Dauda ya ce Allah mai tsarki ne, ya zauna a matsayin sarki da yabon Isra'ila." }, { "title": "Mene ne kakkanen Dauda sun yi kuma yaya Allah ya mai da martani?", "body": "Sun dogara ga Allah, ya kubutar da su, kuma ba su kunyata ba." } ]