[ { "title": "Mene ne Dauda yace Yahweh yayi masa idan Dauda baya fadan gaskiya?", "body": "Dauda yace Yahweh ya bar makiyan shi su nemi ransa har su kama shu, bari su take rayeyyen jikinsa, kuma su bar shi da kunya a kura." } ]