[ { "title": "Domin wane dalilin ne marubuci ya ce yana kauna Yahweh?", "body": "Yana kauna Yahweh saboda Yahweh yana jin muryarsa da kuma roƙe-roƙen sa domin jinƙai." } ]