[ { "title": "Mene ne mugun mutun yake fada a zuciyarsa?", "body": "Mugun mutum yace, \"ba zan taba faduwa ba; a cikin dukkan tsararraki ba zan sadu da wahala ba.\"" }, { "title": "Mene ne ya cika bakin mugun mutum?", "body": "Bakinsa na cike da zage-zage da yaudara, da mugayen kalmomi." } ]