[ { "title": "Mene ne Dauda yana son Yahweh ya yi wa maƙiyan Dauda?", "body": "Dauda ya roki Yahweh ya datse maƙiyan Dauda kuma ya hallaka dukkan maƙiyan rayuwan Dauda." } ]