[ { "title": "Mene ne marubucin yake so ya faru da waɗanda sun ƙi Yahweh?", "body": "Yana so su ƙasƙanta har abada." }, { "title": "Mene ne Yahweh yace zai yi Isra'ila?", "body": "Yahweh zai ciyar da su da alkama mai kyau kuma ya ƙosarda su da zuma daga cikin dutse." } ]