[ { "title": "Mene ne Allah yace a kan băƙin alloli?", "body": "Allah yace kada wani bãƙon allah ya kasance a cikin Isra'ila kuma baza kuyi sujada ga wani bãƙon Allah ba." }, { "title": "Mene ne Allah yace yayi wa Isra'ila?", "body": "Ya fitar sa su daga Masar." }, { "title": "Don mene ne Allah yace wa Isra'ila su buɗe bakin su?", "body": "Yace su buɗe domin ya cika shi." } ]