[ { "title": "Don menene Dauda ya roƙi Allah yayi masa jinkai?", "body": "Ya roƙi Allah yayi masa jinkai domin wani naso ya haɗiyeshi. " }, { "title": "Yaushe ne maƙiyan dauda na so su haɗiyeshi?", "body": "Maƙiyan Dauda na so su haɗiyeshi dukkan yini." } ]