[ { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh kada ya yi?", "body": "Dauda ya roƙi Yahweh kada ya kawar da shi tare da masu aikata mugunta." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya ba wa mugaye?", "body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya basu dai-dai abin da ayyukansu ya dace kuma abin da muguntarsu ta wajaba. " }, { "title": "Mene ne mugaye basu gane ba?", "body": "Mugaye basu gane hanyoyin Yahweh ko ayyukan hannuwarsa ba." } ]