[ { "title": "Don wane ne Dauda zai ce, \"Bari salama ta kasance a cikin ki.\"?", "body": "Dauda ya ce wannan domin albarkacin 'yan'uwansa da abokaisa." }, { "title": "Don mene ne Dauda ya ce zai yi addu'a domin Yerusalem?", "body": "Za ya yi addu'a domin alheri Yerusalem domin albarkacin gidan Yahweh." } ]