[ { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa masu sha ƙunci da matalauci?", "body": "Yahweh zai tsare sanadin mai shan ƙunci kuma zai yi adalci ga matalauci." }, { "title": "Mene ne mutane masu adalci hakika zasu yi?", "body": "Mutane masu adalci zasu hakika bada godiya ga sunan Yahweh." }, { "title": "Mene ne zai faru da mutane dake yin gaskiya?", "body": " Zasu kasance a gaban Yahweh." } ]