[ { "title": "Wane ne baya kiran Yahweh?", "body": "WaÉ—anda suke aikata laifi kuma wadanda suke cin mutanen Dauda kamar yadda suke cin gurasa, kuma basu kiran sunan Yahweh." } ]