[ { "title": "Yaya marubuci ya ƙarfafa kowane ya shiga?", "body": "Marubuci ya ƙarfafa kowa ya zo gaban Yahweh da godiya.\n" }, { "title": "Yaya an kwatanta da saura alloli?", "body": "Yahweh Allah ne mai girma kuma sarki ne mai girma wanda yafi dukkan alloli." } ]