[ { "title": "Mene ne Yahweh da Dauda jira shi cikin hakuri? ", "body": "Yahweh ya saurare Dauda ya kuma ji kukar." }, { "title": "Mene ne kuma da Yahweh yayi wa Dauda?", "body": "Yahweh ya fitar da Dauda daga rami mai furgitarwa, daga taɓo, ya sa ƙafafunsa a kan dutse." } ]