[ { "title": "Menene Dauda ya roƙi Allah kada ya faru da shi Dauda?", "body": "Dauda ya roƙi Yahweh kada ya bari a wulakantar da shi." }, { "title": "Don menene za a sa harsuna masu ƙarya suyi shuru?", "body": "Suna maganar gäba da mai adalci da renin girma da kuma tozartaswa." } ]