[ { "title": "Mene ne maruɓucin yace ruhunsa yayi?", "body": "Yace wa ruhunsa ya yi bege cikin Allah, gama zai yabi Allah domin taimakon fuskar Allah." } ]