[ { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa abokan gabansa?", "body": "Zaya kona su, kuma za su cinyu fushin sa." }, { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa ya'yan abokan gabansa?", "body": "Za ya hallakar da ya'yansu da zuriyarsu." } ]