[ { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya yi?", "body": "Dauda ya roi Yahweh ya ji muryarsa, yayi masa jinkai, kuma ya amsa masa" }, { "title": "Mene ne zuciyar Dauda ke cewa game da Yahweh?", "body": "Zuciyar Dauda ta ce \"nemi fuskarsa\"" } ]