[ { "title": "Mene ne ya faru lokacin da masu aikata mugunta sun taso wa Dauda?", "body": "Magabta da maƙiyansa sun yi tuntube suka kuma faɗi." }, { "title": "A cikin wanne yanayi ne Dauda ba zaya ji tsoro ba amma ya zama da ƙarfin hali?", "body": "Koda runduna zasu kewaye shi zuciyarsa ba za ti ji tsoro ba kuma ko da yaƙi zai taso gäba da shi." } ]