[ { "title": "Don mene ne Dauda ba zaya ji tsoron kuwa ba?", "body": "Dauda ba zaya ji tsoron kuwa ba tunda Yahweh ne hasken shi, da ceton sa, da kuma mafakar ransa." } ]