[ { "title": "Da menene marubucin zai shiga gidan Allah?", "body": "Zai zo gidan Allah ya konanne hadayu." }, { "title": "Menene marubucin zai ba wa Allah?", "body": "Zai bada konanne hadayu kuma da dabbobi masu ƙiba, da ƙamshin raguna, kuma da bijjimai da awaki." } ]